Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Nazari kan zaben Gwamnoni a Najeriya

Sauti 09:57
Masharhanta sun ce akwai kalubale a zaben Gwamnoni  a Najeriya
Masharhanta sun ce akwai kalubale a zaben Gwamnoni a Najeriya Premium Times Nigeria

Shirin Dandalin Siyasa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne game da zabukan Gwamnoni na 'yan majalisun jihohin Najeriya da za a gudanar a ranar Asabar mai zuwa, in da ake fargabar cewa, da dama daga cikin Gwamnoni masu ci ba za su koma kan kujerunsu ba saboda wasu dalilai na siyasa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.