Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Firaministan Habasha zai shiga tsakani a rikicin Sudan

Firaministan Habasha, Abiy Ahmed
Firaministan Habasha, Abiy Ahmed REUTERS/Tiksa Negeri/File Photo

Firaministan Habasha Abiy Ahmed na ziyarar yini daya a Khartoum na kasar Sudan yau Juma’a bayan umarnin Kungiyar Tarayar Africa domin ya shiga tsakanin masu bore da kuma sojan Sudan.Rayukan mutane akalla 100 ake ganin sojan Sudan sun kashe cikin dubban masu zanga-zanga da mulkin sojan kasar bayan kawar da mulkin Omar al-Bashir.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Tukur Abdulkadir na Jami’ar Jihar Kaduna dake Nigeria ko kungiyar Tarayar Africa za ta iya warware rikicin Sudan.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.