Isa ga babban shafi

Hotunan 'yan gudun hijirar Boko Haram

Wasu daga cikin 'yan gudun hijirar Boko Haram a yankin Diffa na Nijar
Wasu daga cikin 'yan gudun hijirar Boko Haram a yankin Diffa na Nijar irinnews.org

Rikicin Boko Haram ya raba dubban mutane da muhallansu musamman a yankin arewa maso gabashin Najeriya, in da rikicin yafi kamari.'Yan gudun hijira da dama na ci gaba da zama a sansanoni da dama a jihar Borno.

Talla
'Yan gudun hijirar Najeriya da ke samun mafaka a Nijar
'Yan gudun hijirar Najeriya da ke samun mafaka a Nijar REUTERS

Wani dan gudun hijirar Najeriya a Nijar
Wani dan gudun hijirar Najeriya a Nijar rfi

Dandazon jama'a a sansanin 'yan gudun hijira
Dandazon jama'a a sansanin 'yan gudun hijira STRINGER / AFP

Kananan yara da mata ne Boko Haram ta raba da muhallansu a Najeriya da Nijar
Kananan yara da mata ne Boko Haram ta raba da muhallansu a Najeriya da Nijar AFP PHOTO/OLATUNJI OMIRIN

Sansanin 'yan gudun hijira a Yola
Sansanin 'yan gudun hijira a Yola REUTERS/Afolabi Sotunde

Sansanin 'yan gudun hijira a Rann
Sansanin 'yan gudun hijira a Rann Médecins sans Frontières (MSF) / AFP

Sansanin 'yan gudun hijira a Minawao na Kamaru
Sansanin 'yan gudun hijira a Minawao na Kamaru AFP PHOTO: Reinnier Kazé

Wasu 'yan gudun hijira a Gwoza
Wasu 'yan gudun hijira a Gwoza REUTERS/stringer

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.