Isa ga babban shafi

Mahangar Dakta Meddy

Mahukuntan Sudan sun amince da mika tsohon shugaban kasar Oumar al-Bashir ga kotun ICC. (14/02/2020)
Mahukuntan Sudan sun amince da mika tsohon shugaban kasar Oumar al-Bashir ga kotun ICC. (14/02/2020) RFI

Talla
Mahukuntan Sudan sun amince da mika tsohon shugaban kasar Oumar al-Bashir ga kotun ICC. (14/02/2020)
Mahukuntan Sudan sun amince da mika tsohon shugaban kasar Oumar al-Bashir ga kotun ICC. (14/02/2020) RFI

Majalisar Dattawan Amurka ta wanke shugaba Donald Trump a tuhumar tsige shi (05/02/2020)
Majalisar Dattawan Amurka ta wanke shugaba Donald Trump a tuhumar tsige shi (05/02/2020) RFI Hausa

Sabuwar annoba daga China na barazana ga duniya. (29/01/2020)
Sabuwar annoba daga China na barazana ga duniya. (29/01/2020) RFI

Dumamar yanayi: A taron tattalin arziki na Davos a Switzerland Donald ya nuna halin ko’inkula ga ‘yar fafutukar yaki da dumamar yanayi matashiya Greta Thungberg. (21/01/2020)
Dumamar yanayi: A taron tattalin arziki na Davos a Switzerland Donald ya nuna halin ko’inkula ga ‘yar fafutukar yaki da dumamar yanayi matashiya Greta Thungberg. (21/01/2020) RFI

Wutar daji ta tafka barna a Australia, kasar na bukatar tallafi don kare rayuka da muhalli. (16/01/2020)
Wutar daji ta tafka barna a Australia, kasar na bukatar tallafi don kare rayuka da muhalli. (16/01/2020) RFI

Amurka da Iran na yiwa junan su barazana 2020-01-11
Amurka da Iran na yiwa junan su barazana 2020-01-11 Dr.Meddy

RFI na muku fatan alheri a sabuwar shekarar 2020  (26/12/19)
RFI na muku fatan alheri a sabuwar shekarar 2020 (26/12/19) RFI/Hausa

Amurka: Trump bai damu da tsige shi da majalisar wakilai ta yi ba. (19/12/2019)
Amurka: Trump bai damu da tsige shi da majalisar wakilai ta yi ba. (19/12/2019) RFI

Mali: sojojin Faransa 13 ne suka mutu a lokacin da jiragen da suke ciki suka yi karo da juna a fagen daga da yan ta'adda. (25/11/2019)
Mali: sojojin Faransa 13 ne suka mutu a lokacin da jiragen da suke ciki suka yi karo da juna a fagen daga da yan ta'adda. (25/11/2019) Dr.Meddy

Hong-Kong ,bayan watanni shida ana bore,yan Sandar China sun kara kaimi don murkushe zanga-zangar dalibai. ( 20/11:2019)
Hong-Kong ,bayan watanni shida ana bore,yan Sandar China sun kara kaimi don murkushe zanga-zangar dalibai. ( 20/11:2019) Dr.Meddy

Shugaban Bolivia mai murabus Evo Morales ya tsere zuwa Mexico. (15/11/2019)
Shugaban Bolivia mai murabus Evo Morales ya tsere zuwa Mexico. (15/11/2019) RFI

Salva Kiir da Riek Machar sun amince su tsawaita wa'adin kafa gwamnatin hadaka da kwanaki 100 (2019/11/07)
Salva Kiir da Riek Machar sun amince su tsawaita wa'adin kafa gwamnatin hadaka da kwanaki 100 (2019/11/07) RFI/Hausa

Farmakin Turkiya a arewacin Syria: Trump da Erdogan na shirin haddasa dawowar ISIS Syria.(17/10/2019)
Farmakin Turkiya a arewacin Syria: Trump da Erdogan na shirin haddasa dawowar ISIS Syria.(17/10/2019) RFI

Hukumomin Uganda sun haramta jar hular da ke zama alama ta shaharren mai adawa da gwamnatin kasar, Bobi Wine ke sawa (03/10/2019)
Hukumomin Uganda sun haramta jar hular da ke zama alama ta shaharren mai adawa da gwamnatin kasar, Bobi Wine ke sawa (03/10/2019) RFI Hausa

Trump ya sake shiga tsaka mai wuya kan tattaunawarsa da shugaban Ukraine (27/09/2019).
Trump ya sake shiga tsaka mai wuya kan tattaunawarsa da shugaban Ukraine (27/09/2019). RFI

'Yan Afrika ta Kudu na kai wa baki hare-haren kyama a kasar (05/09/2019)
'Yan Afrika ta Kudu na kai wa baki hare-haren kyama a kasar (05/09/2019) RFI

Rwanda-Uganda: Bayan zaman doya da manja, Paul Kagame da Yorewi Museveni amince da yin sulhu a Angola. (21/08/2019)
Rwanda-Uganda: Bayan zaman doya da manja, Paul Kagame da Yorewi Museveni amince da yin sulhu a Angola. (21/08/2019) RFI

Jamhuriyar Congo: Bayan shekara 1 har yanzu annobar Ebola bata gushe ba har ta isa birnin Goma. (01/08/2019)
Jamhuriyar Congo: Bayan shekara 1 har yanzu annobar Ebola bata gushe ba har ta isa birnin Goma. (01/08/2019) RFI

Ebola: WHO ta bayyana annobar Ebola a Congo a matsayin barazana ga duniya ( 18/07/2019).
Ebola: WHO ta bayyana annobar Ebola a Congo a matsayin barazana ga duniya ( 18/07/2019). RFI

Afrika ta damu da ranar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta duniya.(26/06/2019)
Afrika ta damu da ranar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta duniya.(26/06/2019) RFI Hausa

Najeriya: An rage karfin masarautar Kano da karin masarautu 4. ( 08/05/2019)
Najeriya: An rage karfin masarautar Kano da karin masarautu 4. ( 08/05/2019) RFI Hausa

An gudanar da bikin ranar ma'aikata ta duniya tare da batun albashi a matsayin babban bukata. (01/05/2019)
An gudanar da bikin ranar ma'aikata ta duniya tare da batun albashi a matsayin babban bukata. (01/05/2019) RFI Hausa

Jami'an 'Yan Sandan Uganda sun sake kama dan Majalisar Uganda daga Jam'iyyar adawa kuma fitaccen mawakin kasar  Bobi Wine ,(25/04/2019).
Jami'an 'Yan Sandan Uganda sun sake kama dan Majalisar Uganda daga Jam'iyyar adawa kuma fitaccen mawakin kasar Bobi Wine ,(25/04/2019). RFI hausa

Libya:Khalifa Haftar Sarkin yakin Benghazi na ci gaba da wuta saman Tripoli da hurumin kawo karshen Gwamnatin dake samun goyan bayan Majalisar Dinkin Duniya 19/04/2019
Libya:Khalifa Haftar Sarkin yakin Benghazi na ci gaba da wuta saman Tripoli da hurumin kawo karshen Gwamnatin dake samun goyan bayan Majalisar Dinkin Duniya 19/04/2019 Dr MEDDY

Shugaban Algeria ba ta da tabbas game da makomarta bayan murabus din Abdelaziz Bouteflika. (03/04/2019)
Shugaban Algeria ba ta da tabbas game da makomarta bayan murabus din Abdelaziz Bouteflika. (03/04/2019) RFI/Hausa

Birtaniya: Theresa May ta zabi rasa mukaminta na Fira Minista yayinda takaddama kan Brexit ke dada zafafa... (28/03/2019)
Birtaniya: Theresa May ta zabi rasa mukaminta na Fira Minista yayinda takaddama kan Brexit ke dada zafafa... (28/03/2019) RFI

Dubban masu zanga-zanga a Algeria na neman janye aniyar tazarcen shugaba Boutelfikha da ke neman wa'adi na 5. (07/03/2019)
Dubban masu zanga-zanga a Algeria na neman janye aniyar tazarcen shugaba Boutelfikha da ke neman wa'adi na 5. (07/03/2019) RFI

Najeriya: Buhari ya lashe zabe wa'adi na 2 tsawon shekaru 4 da kashi 56% na yawan kuri'u. (27/02/2019)
Najeriya: Buhari ya lashe zabe wa'adi na 2 tsawon shekaru 4 da kashi 56% na yawan kuri'u. (27/02/2019) RFI

Shugaba Muhammadu Buhari da dan takarar babbar Jam’iyyar adawa Atiku Abubakar ne manyan ‘yan takarar shugabancin kasa. (2019-02-15)
Shugaba Muhammadu Buhari da dan takarar babbar Jam’iyyar adawa Atiku Abubakar ne manyan ‘yan takarar shugabancin kasa. (2019-02-15) Dr MEDDY

Kasashen Duniya na matsin lamba ga Shugaba Buhari kan dakatar da Babban mai shari'a kwanaki kafin gudanar da zabe(27/01/2019)
Kasashen Duniya na matsin lamba ga Shugaba Buhari kan dakatar da Babban mai shari'a kwanaki kafin gudanar da zabe(27/01/2019) Dr MEDDY

An rantsar da Felix Tshisekedi a matsayin sabon shugaban kasa da ya karbi karagar mulki daga  Joseph Kabila bayan gudanar da zabe mai sarkakiya (24/01/2019)
An rantsar da Felix Tshisekedi a matsayin sabon shugaban kasa da ya karbi karagar mulki daga Joseph Kabila bayan gudanar da zabe mai sarkakiya (24/01/2019) RFI/Hausa

Kenya:Mutane 15 da yan ta'adda 5 sun hallaka a harin Otal na birnin  Nairobi (17-01-2018)
Kenya:Mutane 15 da yan ta'adda 5 sun hallaka a harin Otal na birnin Nairobi (17-01-2018) RFI

Gabon: Menene shiri na gaba bayan yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba yayin da shugaban kasa ke jiyya (08/01/2019)
Gabon: Menene shiri na gaba bayan yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba yayin da shugaban kasa ke jiyya (08/01/2019) RFI

Mutane 37 sun rasa rayukansu a rikicin mafarauta da manoma a tsakiyar kasar Mali
Mutane 37 sun rasa rayukansu a rikicin mafarauta da manoma a tsakiyar kasar Mali RFI/Hausa

'Yan bindiga sun tsananta hare-hare kan manoma a jihar Zamfara ta Najeriya (27/12/2018)
'Yan bindiga sun tsananta hare-hare kan manoma a jihar Zamfara ta Najeriya (27/12/2018) RFI/Hausa

An dage zaben Jamhuriyar Demokradiyar Congo zuwa ranar 30 ga watan Disamba ( 21/12/2918)
An dage zaben Jamhuriyar Demokradiyar Congo zuwa ranar 30 ga watan Disamba ( 21/12/2918) RFI/Hausa

Shugaba Buhari da Atiku Abubakar yayin sa hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya. 2018-12-15
Shugaba Buhari da Atiku Abubakar yayin sa hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya. 2018-12-15 Dr MEDDY

Faransa: Macron na fuskantar kalubale daga kungiyar masu rigunan dorawa dake zanga-zanga. (06/12/2018)
Faransa: Macron na fuskantar kalubale daga kungiyar masu rigunan dorawa dake zanga-zanga. (06/12/2018) RFI

Najeriya: Buhari na neman a zabe shi wa'adi na biyu. (30/11/2018)
Najeriya: Buhari na neman a zabe shi wa'adi na biyu. (30/11/2018) RFI

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce, ba za a sanya wa Saudiya takunkumi ba kan kisan dan jaridar kasar Jamal Khashoggi (22/11/2018)
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce, ba za a sanya wa Saudiya takunkumi ba kan kisan dan jaridar kasar Jamal Khashoggi (22/11/2018) RFI/Hausa

Shugaban Gabon Ali Bongo ya shafe makwanni uku yana jinyar shanyewar barin-jiki a Saudiya (15/11/2018)
Shugaban Gabon Ali Bongo ya shafe makwanni uku yana jinyar shanyewar barin-jiki a Saudiya (15/11/2018) RFI/Hausa

Jam'iyyar Republican ta shugaban Amurka ta rasa rinjaye a Majalisar Wakilan Kasar bayan zaben tsakiyar wa'adi (08/11/2018)
Jam'iyyar Republican ta shugaban Amurka ta rasa rinjaye a Majalisar Wakilan Kasar bayan zaben tsakiyar wa'adi (08/11/2018) RFI/Hausa

Majalisar Dinkin Duniya ta ware 2 ga watan Nuwamba don yaki da cin zarafin 'yan jaridu a duniya (02/11/2018)
Majalisar Dinkin Duniya ta ware 2 ga watan Nuwamba don yaki da cin zarafin 'yan jaridu a duniya (02/11/2018) RFI/Hausa

Shugaba Paul Biya na Kamaru ya sake lashe zaben kasar karo na bakwai ( 24/10/2018)
Shugaba Paul Biya na Kamaru ya sake lashe zaben kasar karo na bakwai ( 24/10/2018) RFI/Hausa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya lashi takobin ci gaba da yaki da cin hanci da rashawa (2018/10/16)
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya lashi takobin ci gaba da yaki da cin hanci da rashawa (2018/10/16) RFI/Hausa

Aurar da diya mace a gaggauce na rusa karatunta  (12/10/2018)
Aurar da diya mace a gaggauce na rusa karatunta (12/10/2018) RFI hausa

Rwanda: Sabuwar dokar haramta zanen hotunan masu rike da manyan mukamai ka iya kaiwa ga daurin shekaru biyu da biyan tarar sama da dala dubu daya. (04/10/2018).
Rwanda: Sabuwar dokar haramta zanen hotunan masu rike da manyan mukamai ka iya kaiwa ga daurin shekaru biyu da biyan tarar sama da dala dubu daya. (04/10/2018). RFI

Liberia: Weah na fuskantar kalubale saboda karancin kudaden aiwatar da kasafin kudin kasa. (27/09/2018)
Liberia: Weah na fuskantar kalubale saboda karancin kudaden aiwatar da kasafin kudin kasa. (27/09/2018) RFI

Kotun Duniya ta daure Jean Pierre Bemba bayan samun shi da laifi bayar da cin hanci ga sheidu
Kotun Duniya ta daure Jean Pierre Bemba bayan samun shi da laifi bayar da cin hanci ga sheidu Dr Meddy

An gudanar da jana'izar tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan a birnin Accra (13/09/2018)
An gudanar da jana'izar tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan a birnin Accra (13/09/2018) RFI hausa

Dangantaka tsakanin China da Afrika (04/09/2018)
Dangantaka tsakanin China da Afrika (04/09/2018) RFI hausa

An saki mawakin Uganda da ya shiga siyasa Bobi Wine bayan shafe makwanni biyu a tsare (29/08/2018)
An saki mawakin Uganda da ya shiga siyasa Bobi Wine bayan shafe makwanni biyu a tsare (29/08/2018) RFI hausa

Uganda: Mawaka 100 a sassan duniya sun yi tur da yadda gwamnati ta ci zarafin sanannen mawaki Bobi Wine, da ya rikide zuwa siyasa, wanda aka zarga da mallakar makamai ba bisa ka'ida ba (23/08/2018)
Uganda: Mawaka 100 a sassan duniya sun yi tur da yadda gwamnati ta ci zarafin sanannen mawaki Bobi Wine, da ya rikide zuwa siyasa, wanda aka zarga da mallakar makamai ba bisa ka'ida ba (23/08/2018) RFI hausa

An sake zabar Boubacar Keita a wa'adin mulkin kasar Mali na biyu tsawon shekaru 5 (17/08/2018)
An sake zabar Boubacar Keita a wa'adin mulkin kasar Mali na biyu tsawon shekaru 5 (17/08/2018) RFI hausa

Abokan hamayya a yakin basasar Sudan ta Kudu: Riek Machar da Salva Kiir sun cimma yarjejeniyar sulhu (06-08-2018)
Abokan hamayya a yakin basasar Sudan ta Kudu: Riek Machar da Salva Kiir sun cimma yarjejeniyar sulhu (06-08-2018) RFI hausa

Bayan salama daga kotun hukunta manyan laifuka,Jean Pierre Bemba ya ajiye takara ( 04/08/2018)
Bayan salama daga kotun hukunta manyan laifuka,Jean Pierre Bemba ya ajiye takara ( 04/08/2018) RFI hausa

Shugaban Faransa Emmanuel Macron dauke da kofin Duniya na kwallon kafa (15/07/2018)
Shugaban Faransa Emmanuel Macron dauke da kofin Duniya na kwallon kafa (15/07/2018) RFI hausa

Sulhu tsakannin Shugabanin kasashen Eritrea da Habasha (11/07/2018)
Sulhu tsakannin Shugabanin kasashen Eritrea da Habasha (11/07/2018) RFI hausa

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bayyana aniyarsa ta taimaka wa Najeriya wajen yaki da Boko Haram (05/07/2018)
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya bayyana aniyarsa ta taimaka wa Najeriya wajen yaki da Boko Haram (05/07/2018) RFI hausa

Matakan kungiyar tarayyar Turai kan Amurka bayan harajin Trump kan karafa da samfolo ( 26/06/18)
Matakan kungiyar tarayyar Turai kan Amurka bayan harajin Trump kan karafa da samfolo ( 26/06/18) RFI hausa

Matsalar yan Gudun Hijira a Duniya (22/06/2018)
Matsalar yan Gudun Hijira a Duniya (22/06/2018) RFI hausa

Shugaba Kim Jong un da Donald Trump a taron Singapore (12/06/2018)
Shugaba Kim Jong un da Donald Trump a taron Singapore (12/06/2018) RFI hausa

Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ke kokarin janyo hankalin kasashen Turai don janyewa daga yarjejeniyar nikiliyar Iran (06/06/2018)
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ke kokarin janyo hankalin kasashen Turai don janyewa daga yarjejeniyar nikiliyar Iran (06/06/2018) RFI hausa

Kungiyar Amnesty International na zargin jami'an tsaron Najeriya da yi wa mata fyade a sansanin 'yan gudun hijira a jihar Borno ta Najeriya (30/05/2018)
Kungiyar Amnesty International na zargin jami'an tsaron Najeriya da yi wa mata fyade a sansanin 'yan gudun hijira a jihar Borno ta Najeriya (30/05/2018) RFI hausa

Al'ummar Congo na cikin tsaka mai wuya: Cutar Ebola da hare-haren 'yan bindiga (24/05/2018)
Al'ummar Congo na cikin tsaka mai wuya: Cutar Ebola da hare-haren 'yan bindiga (24/05/2018) RFI hausa

Zaben jin ra'ayin mutanen  kasar Burundi dangane da tsawaita Shugabancin  Pierre Nkurunziza (17/05/2018)
Zaben jin ra'ayin mutanen kasar Burundi dangane da tsawaita Shugabancin Pierre Nkurunziza (17/05/2018) RFI hausa

Trump ya yi watsi da yarjejeniyar Nukiliyar Iran (09/05/2018)
Trump ya yi watsi da yarjejeniyar Nukiliyar Iran (09/05/2018) RFI hausa

A ganawarsa da Trump, Buhari ya nemi taimako don yakar Boko Haram (01/05/2018)
A ganawarsa da Trump, Buhari ya nemi taimako don yakar Boko Haram (01/05/2018) RFI hausa

Kasashen Afrika na bikin zagayowar ranar yaki da cutar cizon sauro ta duniya( 25/04/2018)
Kasashen Afrika na bikin zagayowar ranar yaki da cutar cizon sauro ta duniya( 25/04/2018) RFI hausa

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya sanar da aniyarsa ta neman wa'adi na biyu a zaben 2019 (19/04/2018)
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya sanar da aniyarsa ta neman wa'adi na biyu a zaben 2019 (19/04/2018) RFI hausa

Harin makami mai linzami a Syria ya haddasa tayar da jijiyoyin wuya tsakanin gungun kasashen Amurka da Rasha (12/04/2018)
Harin makami mai linzami a Syria ya haddasa tayar da jijiyoyin wuya tsakanin gungun kasashen Amurka da Rasha (12/04/2018) RFI hausa

Shugaban Korea ta Arewa, Kim Jong-un ya kai wa shugaban China Xi Jinping ziyarar ba-zata gabanin ganawar shugabannin Korea ta Arewa da Amurka nan gaba (04/04/2018)
Shugaban Korea ta Arewa, Kim Jong-un ya kai wa shugaban China Xi Jinping ziyarar ba-zata gabanin ganawar shugabannin Korea ta Arewa da Amurka nan gaba (04/04/2018) RFI hausa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaurace wa sanya hannu a yarjejeniyar kasuwancin bai daya ta Afrika ( 21 / 03 / 2018)
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaurace wa sanya hannu a yarjejeniyar kasuwancin bai daya ta Afrika ( 21 / 03 / 2018) RFI hausa

"Muna tattaunawa domin kubutar da 'yan matan da ran su, maimakon amfani da karfi - Buhari
"Muna tattaunawa domin kubutar da 'yan matan da ran su, maimakon amfani da karfi - Buhari RFI hausa

Yadda wasu matan ke daukan nauyin dawainiyar mazajensu bayan aure (08/03/2018)
Yadda wasu matan ke daukan nauyin dawainiyar mazajensu bayan aure (08/03/2018) RFI hausa

Ana zargin mayakan Boko Haram da sace 'yan mata 110 a makarantar Dapchi da ke jihar Yobe a Najeriya ( 02/03/2018)
Ana zargin mayakan Boko Haram da sace 'yan mata 110 a makarantar Dapchi da ke jihar Yobe a Najeriya ( 02/03/2018) RFI hausa

Hanyar magance rikicin manoma da makiyaya da ya yi sanadiyar mutuwar daruruwan mutane a jihar Benue da ke Najeriya (21/02/2018)
Hanyar magance rikicin manoma da makiyaya da ya yi sanadiyar mutuwar daruruwan mutane a jihar Benue da ke Najeriya (21/02/2018) RFI hausa

Jacob Zuma ya yi murabus bayan shan matsin lamba daga jam'iyyarsa ta ANC (17/02/2018)
Jacob Zuma ya yi murabus bayan shan matsin lamba daga jam'iyyarsa ta ANC (17/02/2018) RFI hausa

Gwamnatin Najeriya ta mika mutane 47 da ke fafutukar ballewar yankin Ambazoni da ke amfani da turancin Ingilishi ga hukumomin Kamaru bayan sun nemi mafaka a Najeriya (07/02/2018)
Gwamnatin Najeriya ta mika mutane 47 da ke fafutukar ballewar yankin Ambazoni da ke amfani da turancin Ingilishi ga hukumomin Kamaru bayan sun nemi mafaka a Najeriya (07/02/2018) RFI hausa

Najeriya:Olusegun Obansanjo ya shawarci Shugaba Buhari kar ya tsaya takara a zaben 2019 (31/01/2018)
Najeriya:Olusegun Obansanjo ya shawarci Shugaba Buhari kar ya tsaya takara a zaben 2019 (31/01/2018) RFI hausa

Zanga-zangar Majami'ar Katolika ta girgiza gwamnatin shugaba Kabila a Jamhuriyar Demokradiyar Congo (25/01/2018)
Zanga-zangar Majami'ar Katolika ta girgiza gwamnatin shugaba Kabila a Jamhuriyar Demokradiyar Congo (25/01/2018) RFI hausa

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi amfani da kalaman kaskanci kan Afrika. (18/01/2018)
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi amfani da kalaman kaskanci kan Afrika. (18/01/2018) RFI hausa

Haduwar mahukuntan Korea ta kudu da Korea ta arewa bayan rikicin fiye da shekaru biyu (01/11/2018)
Haduwar mahukuntan Korea ta kudu da Korea ta arewa bayan rikicin fiye da shekaru biyu (01/11/2018) RFI hausa

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.