Isa ga babban shafi

Hotunan murnar kawo karshen mulkin Mugabe a Zimbabwe

Al'ummar Zimbabwe na bikin murnar kawo karshen mulki Mugabe a kan titunan kasar
Al'ummar Zimbabwe na bikin murnar kawo karshen mulki Mugabe a kan titunan kasar REUTERS/Siphiwe Sibeko

Al'ummar Zimbabwe na ci gaba da murnar kawo karshen mulkin Robert Mugabe wanda ya shafe shekaru 37 akan karaga. Mugabe ya yi murabus ne bayan ya sha matsin lamba daga sojoji da kuma al'ummar kasar. An zargi Mugabe da kokarin bai wa matarsa Grace Mugabe damar gadon shugabancin kasar, abin da ya sa ya kori mataimakinsa, Emmerson Mnangagwa. Koran Mnangagwa ne ya tayar da guguwar ganin cewa Mugabe ya sauka.

Talla
Jerin matasa na nuna farin ciki kan murabus din Mugabe a Harare
Jerin matasa na nuna farin ciki kan murabus din Mugabe a Harare 路透社。

Wani bangare na gungun matasa da ke nuna murnarsu a Harare bayan saukar Mugabe daga karaga
Wani bangare na gungun matasa da ke nuna murnarsu a Harare bayan saukar Mugabe daga karaga REUTERS/Mike Hutchings

Wasu daga cikin mambobin Majalisar Dokokin Zimbabwe na murna jim kadan da murabus din Mugabe
Wasu daga cikin mambobin Majalisar Dokokin Zimbabwe na murna jim kadan da murabus din Mugabe Jekesai NJIKIZANA / AFP

Lokacin da Majalisar Zimbabwe ke karanta takardar murabus din Mugabe
Lokacin da Majalisar Zimbabwe ke karanta takardar murabus din Mugabe Marco Longari / AFP

Mata na daga cikin masu murnar kawo karshe mulkin Mugabe
Mata na daga cikin masu murnar kawo karshe mulkin Mugabe REUTERS/Mike Hutchings

Lokacin da ake zanga-zangar ganin Mugabe ya sauka
Lokacin da ake zanga-zangar ganin Mugabe ya sauka REUTERS/Mike Hutchings

Wani bangare na jama'ar Zimbabwe da ke neman Mugabe ya sauka
Wani bangare na jama'ar Zimbabwe da ke neman Mugabe ya sauka REUTERS/Mike Hutchings

Masu zanga-zanga dauke da hoton Mugabe a harabar Majalisar Dokokin kasar
Masu zanga-zanga dauke da hoton Mugabe a harabar Majalisar Dokokin kasar REUTERS/Philimon Bulawayo

Sojoji sun taka rawa wajen ganin Mugabe ya sauka
Sojoji sun taka rawa wajen ganin Mugabe ya sauka ZIMPAPERS IMAGES/Joseph Nyadzayo/Handout

Da farko Mugabe ya ki sanar da murabus dinsa a jawabin da ya yi ta kafar talabijin
Da farko Mugabe ya ki sanar da murabus dinsa a jawabin da ya yi ta kafar talabijin REUTERS/Philimon Bulawayo

Mambobin jam'iyyar ZANU-PF mai mulki na murna a lokacin da sojoji suka yi wa Mugabe daurin talala
Mambobin jam'iyyar ZANU-PF mai mulki na murna a lokacin da sojoji suka yi wa Mugabe daurin talala ©REUTERS/Philimon Bulawayo

Masu zanga-zanga na nuna goyon bayansu ga sojojin kasar
Masu zanga-zanga na nuna goyon bayansu ga sojojin kasar REUTERS/Philimon Bulawayo

Masu zanga-zanga na nuna goyon bayansu ga sojojin kasar
Masu zanga-zanga na nuna goyon bayansu ga sojojin kasar REUTERS/Philimon Bulawayo

Masu zanga-zanga na nuna goyon bayansu ga sojojin kasar
Masu zanga-zanga na nuna goyon bayansu ga sojojin kasar Reuters

Jaridun Zimbabwe sun mayar da hankali kan rikici siyasar kasar
Jaridun Zimbabwe sun mayar da hankali kan rikici siyasar kasar REUTERS/Philimon Bulawayo

Ana zargin Mugabe da kokarin bai wa matarsa Grace Mugabe damar gadon kujerar mulkin kasar
Ana zargin Mugabe da kokarin bai wa matarsa Grace Mugabe damar gadon kujerar mulkin kasar ZINYANGE AUNTONY / AFP

Robert Mugabe da matarsa Grace Mugabe a wajen taron jam'iyyarsu ta ZANU-PF
Robert Mugabe da matarsa Grace Mugabe a wajen taron jam'iyyarsu ta ZANU-PF REUTERS/Philimon Bulawayo

Emmerson Mnangagwa da Robert Mugabe ya kora a matsayin mataimakinsa
Emmerson Mnangagwa da Robert Mugabe ya kora a matsayin mataimakinsa REUTERS/Philimon Bulawayo

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.