Isa ga babban shafi

Hotunan taron Shugabannin EU-AU a Abidjan

Shugabanni EU-AU da ke halatar taron Abidjan
Shugabanni EU-AU da ke halatar taron Abidjan REUTERS/Philippe Wojazer

Shugabannin Kasashen Turai da Afirka sama da 80 suka kwashe yammacin jiya suna tafka mahawara kan yadda za’a kawo karshen matsalolin da suka addabi nahiyar, musamman matsalar cinikin bayin da ta taso a Libya.

Talla
Shugabanni EU-AU da ke halatar taron Abidjan
Shugabanni EU-AU da ke halatar taron Abidjan REUTERS/Philippe Wojazer

Waziriyar Jamus Angela Merkel tsaye tare da Teodoro Obiang Nguema na Equatorial Guinea da Mahamadou Issoufou na Niger da Ibrahim Boubacar Keita na Mali
Waziriyar Jamus Angela Merkel tsaye tare da Teodoro Obiang Nguema na Equatorial Guinea da Mahamadou Issoufou na Niger da Ibrahim Boubacar Keita na Mali REUTERS

Shugaban Ivory Coast Alassane Ouattara tare da shugaban Majalisar Turai Antonio Tajani
Shugaban Ivory Coast Alassane Ouattara tare da shugaban Majalisar Turai Antonio Tajani REUTERS

Sakataren harkokin wajen Burtaniya kenan Boris Johnson lokacin da ya isa Abidjan
Sakataren harkokin wajen Burtaniya kenan Boris Johnson lokacin da ya isa Abidjan REUTERS/Baz Ratner

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya a lokacin da takwaransa na Ivory Coast Alassane Ouattara ke tarbansa
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya a lokacin da takwaransa na Ivory Coast Alassane Ouattara ke tarbansa REUTERS/Ludovic Marin/Pool

Mataimakiyar Shugaba Gambia Fatoumata Tambajang da shugaba Gabon Ali Bongo Ondimba
Mataimakiyar Shugaba Gambia Fatoumata Tambajang da shugaba Gabon Ali Bongo Ondimba REUTERS/Philippe Wojazer

A cikin wannan hoton akwai Jacob Zuma na Afirka ta kudu da Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai Donald Tusk daga hannun dama
A cikin wannan hoton akwai Jacob Zuma na Afirka ta kudu da Shugaban Kungiyar Tarayyar Turai Donald Tusk daga hannun dama REUTERS/Luc Gnago

Shugaba Emmanuel Macron na Faransa na zantawa da sarkin Moroko Mohammed VI, A bayansu akwai Shugaban Gabon Ali Bongo Ondimba da takwaransa na Kamaru Paul Biya
Shugaba Emmanuel Macron na Faransa na zantawa da sarkin Moroko Mohammed VI, A bayansu akwai Shugaban Gabon Ali Bongo Ondimba da takwaransa na Kamaru Paul Biya REUTERS/Philippe Wojazer

Shugaban Kasar Guinea Alpha Conde tare da wasu shugabannin Afirka a Taron EU-AU a Abidjan
Shugaban Kasar Guinea Alpha Conde tare da wasu shugabannin Afirka a Taron EU-AU a Abidjan REUTERS/Luc Gnago

Waziriyar Jamus Angela Merkel da Shugaban Afirka ta kudu Jacob Zuma lokacin bude taron
Waziriyar Jamus Angela Merkel da Shugaban Afirka ta kudu Jacob Zuma lokacin bude taron REUTERS

Daya daga ciki masu tarban baki a taron
Daya daga ciki masu tarban baki a taron REUTERS/Thierry Gouegnon

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.