Isa ga babban shafi

Hotuna: Yadda aka gudanar da gasar El-Clasico a Lagos

Tsohon dan wasan Kamaru kuma Jakadan La Liga, Samuel Eto'o tare da Ahmed Abba na RFI, Hausa a wurin bikin gasar El-Clasico a Lagos.
Tsohon dan wasan Kamaru kuma Jakadan La Liga, Samuel Eto'o tare da Ahmed Abba na RFI, Hausa a wurin bikin gasar El-Clasico a Lagos. RFI Hausa

A karon farko Hukumar Gasar La Liga ta Spain ta gudanar da gagarumin bikin wasan El-Clasico tsakanin Real Madrid da Barcelona, inda magoya bayan kungiyoyin biyu suka kalli fafatawar kai tsaye a wani makeken majigi a gabar tekun birnin Lagos da ke kudancin Najeriya. Madrid ta samu nasara da ci 2-0 akan Barcelona. Kuna iya zuwa har kasa domin kallon hotuna masu kayatarwa.

Talla
Tsohon dan wasan Kamaru kuma Jakadan La Liga, Samuel Eto'o tare da Ahmed Abba na RFI, Hausa a wurin bikin gasar El-Clasico a Lagos.
Tsohon dan wasan Kamaru kuma Jakadan La Liga, Samuel Eto'o tare da Ahmed Abba na RFI, Hausa a wurin bikin gasar El-Clasico a Lagos. RFI Hausa

RFI Hausa na zantawa da Wakilin La Liga a Najeriya, Guillermo Perez Castello
RFI Hausa na zantawa da Wakilin La Liga a Najeriya, Guillermo Perez Castello RFI Hausa

Magoya bayan Real Madrid na casewa bayan samun nasara
Magoya bayan Real Madrid na casewa bayan samun nasara RFI Hausa

Lionel Messi ya ci magani bayan shan kashi 2-0
Lionel Messi ya ci magani bayan shan kashi 2-0 RFI Hausa

Magoya baya sun tashi tsaye
Magoya baya sun tashi tsaye RFI Hausa

Kowa ya yi tsit kafin wasan ya fara daukar zafi
Kowa ya yi tsit kafin wasan ya fara daukar zafi RFI Hausa

Casemiro na Real Madrid ya nuna takaicinsa bayan barar da wata dama
Casemiro na Real Madrid ya nuna takaicinsa bayan barar da wata dama RFI Hausa

Michael Kuduson na RFI, Hausa ya mayar da hankali kacokan kan majigi
Michael Kuduson na RFI, Hausa ya mayar da hankali kacokan kan majigi RFI Hausa

Da farko hankalin magoya bayan Real Madrid ya tashi
Da farko hankalin magoya bayan Real Madrid ya tashi RFI Hausa

Majigi mai fuskoki hudu da aka kalli wasan kai tsaye
Majigi mai fuskoki hudu da aka kalli wasan kai tsaye RFI Hausa

'Yan kallo sun zuba wa sarautar Allah ido kafin sanin makomarsu
'Yan kallo sun zuba wa sarautar Allah ido kafin sanin makomarsu RFI Hausa

Abdurrahman Gambo Ahmad tare da tsohon dan wasan Najeriya, Daniel Amokachi a wurin bikin El-Classico
Abdurrahman Gambo Ahmad tare da tsohon dan wasan Najeriya, Daniel Amokachi a wurin bikin El-Classico RFI Hausa

Wani bangare na majigin da aka kafa domin kallon fafatawar kai tsaye tsakanin Real Madrid da Barcelona a Lagos
Wani bangare na majigin da aka kafa domin kallon fafatawar kai tsaye tsakanin Real Madrid da Barcelona a Lagos RFI Hausa

'Yan jaridu sun dukufa wajen daukar rahoto cikin su har da Ahmed Abba na RFI
'Yan jaridu sun dukufa wajen daukar rahoto cikin su har da Ahmed Abba na RFI RFI Hausa

Wani mai nishadantarwa bayan tafiya hutun rabin lokaci
Wani mai nishadantarwa bayan tafiya hutun rabin lokaci RFI Hausa

RFI Hausa na zantawa da jakadan La Liga kuma tsohon dan wasan Najeriya, Motiu Adepoju
RFI Hausa na zantawa da jakadan La Liga kuma tsohon dan wasan Najeriya, Motiu Adepoju RFI Hausa

Akwai bangaren manyan mutane da aka ware
Akwai bangaren manyan mutane da aka ware RFI Hausa

Musa Paki na cikin wadanda suka samu kyauta ta musamman a yayin bikin
Musa Paki na cikin wadanda suka samu kyauta ta musamman a yayin bikin RFI Hausa

Bangaren da aka ware wa 'yan jaridu
Bangaren da aka ware wa 'yan jaridu RFI Hausa

Babs Sharif, Jami'in Watsa Labarai na Tawagar Kwallon Kafar Najeriya 'yan kasa da shekaru 23 tare da shugaban magoya bayan Real Madrid na Najeriya, Hon. Ambali da kuma Musa Paki
Babs Sharif, Jami'in Watsa Labarai na Tawagar Kwallon Kafar Najeriya 'yan kasa da shekaru 23 tare da shugaban magoya bayan Real Madrid na Najeriya, Hon. Ambali da kuma Musa Paki RFI Hausa

Abdurrahman Gambo Ahmad sanye da rigar Barcelona ya dukufa wajen daukar rahoto duk da kashin da suka sha a hannun Real Madrid
Abdurrahman Gambo Ahmad sanye da rigar Barcelona ya dukufa wajen daukar rahoto duk da kashin da suka sha a hannun Real Madrid RFI Hausa

'Yan kallo sun wataya
'Yan kallo sun wataya RFI Hausa

Asiri ya tonu, ashe Nura Ado Sulaiman dan ga-ni-kashe-nin-Real Madrid ne ?
Asiri ya tonu, ashe Nura Ado Sulaiman dan ga-ni-kashe-nin-Real Madrid ne ? RFI Hausa

Alhaji Mukhtar Hussain tare da Alhaji Bashir Paki na cikin Hausawan da suka yi tattaki domin kallon wasan tsakanin Real Madrid da Barcelona
Alhaji Mukhtar Hussain tare da Alhaji Bashir Paki na cikin Hausawan da suka yi tattaki domin kallon wasan tsakanin Real Madrid da Barcelona RFI Hausa

El-Clasico a majigi
El-Clasico a majigi RFI Hausa

Yayin tattaunawa da Mutiu Adepoju bayan hutun rabin lokaci
Yayin tattaunawa da Mutiu Adepoju bayan hutun rabin lokaci RFI Hausa

Daya daga cikin mashirya El-Clasico a Lagos
Daya daga cikin mashirya El-Clasico a Lagos RFI Hausa

'Yan Real Madrid ba su ga ta zama ba
'Yan Real Madrid ba su ga ta zama ba RFI Hausa

Samuel Eto'o ya rungume Ahmed Abba na RFI saboda sanayya
Samuel Eto'o ya rungume Ahmed Abba na RFI saboda sanayya RFI Hausa

Ga alama wadannan 'yan Real Madrid ne
Ga alama wadannan 'yan Real Madrid ne RFI Hausa

Magoya bayan Real Madrid sun yi wasan wuta saboda murnar doke Barcelona a Lagos
Magoya bayan Real Madrid sun yi wasan wuta saboda murnar doke Barcelona a Lagos RFI Hausa

Magoya bayan Real Madrid cikin bacin rai kafin komai ya daidaita daga baya.
Magoya bayan Real Madrid cikin bacin rai kafin komai ya daidaita daga baya. RFI Hausa

Masu adawa da juna sun zauna tare
Masu adawa da juna sun zauna tare RFI Hausa

Wani bangare na 'yan kallo
Wani bangare na 'yan kallo RFI Hausa

'Yan Real Madrid sun cika wa mutane kunne da karar 'banga'
'Yan Real Madrid sun cika wa mutane kunne da karar 'banga' RFI Hausa

Wakilin La Liga a Najeriya, Guillermo Perez Castello tare da baki
Wakilin La Liga a Najeriya, Guillermo Perez Castello tare da baki RFI Hausa

Wani bangare na manyan baki wato VIP
Wani bangare na manyan baki wato VIP RFI Hausa

El-Classico a majigi
El-Classico a majigi RFI Hausa

Bayan kammala wasan kafin kowa ya watse
Bayan kammala wasan kafin kowa ya watse RFI Hausa

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.