Isa ga babban shafi

Sabbin hotunan Sanusi da sabon Sarkin Kano Aminu Bayero

Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi a yayin zuwa Masallacin Juma'ar garin Awe na jihar Nasarawa
Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi a yayin zuwa Masallacin Juma'ar garin Awe na jihar Nasarawa RFI Hausa

Talla
Sabon Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero tare da Gwamna Abdullahi Ganduje a lokacin sallar Juma'a  a yau
Sabon Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero tare da Gwamna Abdullahi Ganduje a lokacin sallar Juma'a a yau RFI Hausa

Lokacin da Sanusi Lamido ke gabatar da hububar sallar Juma'ar yau a garin Awe na jihar Nasarawa
Lokacin da Sanusi Lamido ke gabatar da hububar sallar Juma'ar yau a garin Awe na jihar Nasarawa RFI Hausa

Sabon Sarkin Kano tare da Gwamna Ganduje
Sabon Sarkin Kano tare da Gwamna Ganduje RFI Hausa

Sanusi tare da Gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufa'i da ya kaai masa ziyara a Awe
Sanusi tare da Gwamnan jihar Kaduna, Nasir el-Rufa'i da ya kaai masa ziyara a Awe RFI Hausa

Sanusi na bankwana da jama'ar garin Awe
Sanusi na bankwana da jama'ar garin Awe RFI Hausa

Mukarraban da suka yi sallar Juma'a tare da sabon sarkin Kano a babban Masallacin Juma'ar Kano
Mukarraban da suka yi sallar Juma'a tare da sabon sarkin Kano a babban Masallacin Juma'ar Kano RFI Hausa

Sanusi Lamido na musafaha da Gwamna el-Rufa'i a yau Juma'a
Sanusi Lamido na musafaha da Gwamna el-Rufa'i a yau Juma'a RFI Hausa

Gwamna el-Rufa'i tare da tsohon sarkin Kano
Gwamna el-Rufa'i tare da tsohon sarkin Kano RFI Hausa

Juma'ar farko ta sabon sarkin Kano a babban Masallacin jihar Kano
Juma'ar farko ta sabon sarkin Kano a babban Masallacin jihar Kano RFI Hausa

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.