Isa ga babban shafi

Mahangar Dakta Meddy Cikin Zane

Kashi 1 bisa uku na al'ummar duniya na zaune a gida saboda cutar coronavirus, inda wasu kasashe ke daukar tsauraran matakai kan wadanda suka karya dokar hana fita 02/04/2020.
Kashi 1 bisa uku na al'ummar duniya na zaune a gida saboda cutar coronavirus, inda wasu kasashe ke daukar tsauraran matakai kan wadanda suka karya dokar hana fita 02/04/2020. RFI Hausa

Talla
Kashi 1 bisa uku na al'ummar duniya na zaune a gida saboda cutar coronavirus, inda wasu kasashe ke daukar tsauraran matakai kan wadanda suka karya dokar hana fita 02/04/2020.
Kashi 1 bisa uku na al'ummar duniya na zaune a gida saboda cutar coronavirus, inda wasu kasashe ke daukar tsauraran matakai kan wadanda suka karya dokar hana fita 02/04/2020. RFI Hausa

WHO, Gwamnatoci da Likitoci na karfafa gwiwar jama’a  kan zama a gida tare da wanke hannu don kariya daga coronavirus. 26.03.2020
WHO, Gwamnatoci da Likitoci na karfafa gwiwar jama’a kan zama a gida tare da wanke hannu don kariya daga coronavirus. 26.03.2020 RFI Hausa

Coronavirus: Yayinda kaifin annobar murar ke raguwa a China, Amurka na fuskantar karuwar wadanda ke kamuwa da cutar (20/03/2020).
Coronavirus: Yayinda kaifin annobar murar ke raguwa a China, Amurka na fuskantar karuwar wadanda ke kamuwa da cutar (20/03/2020). RFI Hausa

Takaddama ta kaure tsakanin Saudiya da Rasha kan kayyade farashin danyen mai (12/3/2020).
Takaddama ta kaure tsakanin Saudiya da Rasha kan kayyade farashin danyen mai (12/3/2020). RFI Hausa

Cutar Coronavirus mai saurin yaduwa ta harbi mutane 111, 000 a kasashen duniya 99 (09/03/2020).
Cutar Coronavirus mai saurin yaduwa ta harbi mutane 111, 000 a kasashen duniya 99 (09/03/2020). RFI Hausa

Har yanzu burin zaman lafiyar Sudan ta kudu na fuskanatar kalubale ( 28/02/2020).
Har yanzu burin zaman lafiyar Sudan ta kudu na fuskanatar kalubale ( 28/02/2020). RFI Hausa

Togo: Faure Gnassingbe dan takara mafi farin jini a zaben shugaban kasa (22/02/2020).
Togo: Faure Gnassingbe dan takara mafi farin jini a zaben shugaban kasa (22/02/2020). RFI Hausa

Mahukuntan Sudan sun amince su mika tsohon shugaban kasar Omar al-Bashir ga Kotun Duniya ta ICC (14/02/2020).
Mahukuntan Sudan sun amince su mika tsohon shugaban kasar Omar al-Bashir ga Kotun Duniya ta ICC (14/02/2020). RFI Hausa

Majalisar Dattawan Amurka ta wanke shugaba Donald Trump a tuhumar tsige shi (05/02/2020).
Majalisar Dattawan Amurka ta wanke shugaba Donald Trump a tuhumar tsige shi (05/02/2020). RFI Hausa

Sabuwar cutar China na barazana ga ilahirin kasashen Duniya (29/01/2020).
Sabuwar cutar China na barazana ga ilahirin kasashen Duniya (29/01/2020). RFI Hausa

Dumamar yanayi: A taron tattalin arziki na Davos a Switzerland Donald Trump ya nuna halin ko’inkula ga ‘yar fafutukar yaki da dumamar yanayi matashiya Greta Thungberg (21/01/2020).
Dumamar yanayi: A taron tattalin arziki na Davos a Switzerland Donald Trump ya nuna halin ko’inkula ga ‘yar fafutukar yaki da dumamar yanayi matashiya Greta Thungberg (21/01/2020). RFI Hausa

Birtaniya: Ficewa daga  gungun Turai zai kasance mai sauki ga Boris Johnson bayan  samun nasarar zabe (13/12/2019).
Birtaniya: Ficewa daga gungun Turai zai kasance mai sauki ga Boris Johnson bayan samun nasarar zabe (13/12/2019). RFI Hausa

Mali: sojojin Faransa 13 ne suka mutu a lokacin da jiragen da suke ciki suka yi karo da juna a fagen daga da yan ta'adda (25/11/2019).
Mali: sojojin Faransa 13 ne suka mutu a lokacin da jiragen da suke ciki suka yi karo da juna a fagen daga da yan ta'adda (25/11/2019). RFI Hausa

Taron Sochi:Shugaban Rasha Vladimir Putin na kokarin tatsar tattalin arzikin Afrika (24/10/2019).
Taron Sochi:Shugaban Rasha Vladimir Putin na kokarin tatsar tattalin arzikin Afrika (24/10/2019). RFI Hausa

Shugaban Amurka Donald Trump ya ki amince wa Majalisa ta bincike shi game da batun tsige shi daga karagar mulki ( 09/10/2019).
Shugaban Amurka Donald Trump ya ki amince wa Majalisa ta bincike shi game da batun tsige shi daga karagar mulki ( 09/10/2019). RFI Hausa

Hukumomin Uganda sun haramta sanya jar hula da ta kasance tambarin jagoran 'yan adawa, Bobi Wine (03/10/2019)
Hukumomin Uganda sun haramta sanya jar hula da ta kasance tambarin jagoran 'yan adawa, Bobi Wine (03/10/2019) RFI Hausa

Canjaras a zaben Isra’ila ya saka Netanyahu cikin halin rashin tabbas (20/09/2019).
Canjaras a zaben Isra’ila ya saka Netanyahu cikin halin rashin tabbas (20/09/2019). RFI Hausa

Bayan takaddama da ya samu da Majalisa, Boris Johnson ya kafe da cewa Birtaniya na iya ficewa ba tare da wata yarjejeniya ba duk da fargaban matsalolin tattalin arziki da masana ke hange (12/09/2019).
Bayan takaddama da ya samu da Majalisa, Boris Johnson ya kafe da cewa Birtaniya na iya ficewa ba tare da wata yarjejeniya ba duk da fargaban matsalolin tattalin arziki da masana ke hange (12/09/2019). RFI Hausa

'Yan Afrika ta Kudu na kai wa baki hare-haren kyama a kasar (05/09/2019).
'Yan Afrika ta Kudu na kai wa baki hare-haren kyama a kasar (05/09/2019). RFI Hausa

Iran na bunkasa makamin nukiliyarta duk da koma-bayan tattalin arzikinta (11/07/2019).
Iran na bunkasa makamin nukiliyarta duk da koma-bayan tattalin arzikinta (11/07/2019). RFI Hausa

Libya : Sama da mutane 50 ne a wani sansanin yan gudun hijira suka mutu a wani harin roka daf da Tripoli (03/07/2019).
Libya : Sama da mutane 50 ne a wani sansanin yan gudun hijira suka mutu a wani harin roka daf da Tripoli (03/07/2019). RFI Hausa

'Yan Sandan HongKong sun ci zarafin masu zanga-zanga (13/06/2019).
'Yan Sandan HongKong sun ci zarafin masu zanga-zanga (13/06/2019). RFI/Dr. Meddy

Sauyin Yanayi: Daruruwan mutane sun mutu wasu dubbai kuma sun jikkata bayan kakkarfar guguwa a kasashen Zimbabwe da Mozambique (21/03/2019).
Sauyin Yanayi: Daruruwan mutane sun mutu wasu dubbai kuma sun jikkata bayan kakkarfar guguwa a kasashen Zimbabwe da Mozambique (21/03/2019). RFI Hausa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na zawarcin kuri'u a zaben 2019 (30/11/2018).
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na zawarcin kuri'u a zaben 2019 (30/11/2018). RFI Hausa

Jam'iyyar Republican ta shugaban Amurka ta rasa rinjaye a Majalisar Wakilan Kasar bayan zaben tsakiyar wa'adi (08/11/2018).
Jam'iyyar Republican ta shugaban Amurka ta rasa rinjaye a Majalisar Wakilan Kasar bayan zaben tsakiyar wa'adi (08/11/2018). RFI Hausa

Sashen Hausa na RFI na muku barka da shiga sabuwar shekara ta 2020 (26/12/19).
Sashen Hausa na RFI na muku barka da shiga sabuwar shekara ta 2020 (26/12/19). RFI Hausa

Shugaba Donald Trump bai razana ba kan shirin Majalisar kasar na tsige shi ( 19/12/2019).
Shugaba Donald Trump bai razana ba kan shirin Majalisar kasar na tsige shi ( 19/12/2019). RFI Hausa

Shugaban Amurka Donald Trump na sha'awar sabon shafin aikewa da sakonni (04/07/017).
Shugaban Amurka Donald Trump na sha'awar sabon shafin aikewa da sakonni (04/07/017). RFI-KISWAHILI

Evo Morales ya yi murabus daga kujerar shugabancin Bolivia bayan 'yan adawa sun hura masa wuta (15/11/2019).
Evo Morales ya yi murabus daga kujerar shugabancin Bolivia bayan 'yan adawa sun hura masa wuta (15/11/2019). RFI Hausa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na shan suka daga kasashen duniya bayan ya tube alkalin alkalan kasar (27/01/2019).
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na shan suka daga kasashen duniya bayan ya tube alkalin alkalan kasar (27/01/2019). RFI Hausa

Masu zanga-zanga na adawa da yunkurin tazarcen shugaban Algeria Abdulaziz Bouteflika (07/03/2019).
Masu zanga-zanga na adawa da yunkurin tazarcen shugaban Algeria Abdulaziz Bouteflika (07/03/2019). RFI Hausa

Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya wanke tsohon shugaban Ivory Coast Laurent Gbagbo amma ta ki bari ya koma kasarsa (06/02/2019).
Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya wanke tsohon shugaban Ivory Coast Laurent Gbagbo amma ta ki bari ya koma kasarsa (06/02/2019). RFI Hausa

Khalifa Haftar na kokarin hambarar da halastacciyar gwamnatin Tripoli (19/04/2019).
Khalifa Haftar na kokarin hambarar da halastacciyar gwamnatin Tripoli (19/04/2019). RFI Hausa

Ranar Ma'aikata ta Duniya: Nauyin da ke kan ma'aikata ya fi karfin albashinsa (01/05/2019).
Ranar Ma'aikata ta Duniya: Nauyin da ke kan ma'aikata ya fi karfin albashinsa (01/05/2019). RFI Hausa

Jagoran 'yan adawar Uganda, Bobi Wine ya hana shugaban kasar samun nutsuwa (25/04/2019).
Jagoran 'yan adawar Uganda, Bobi Wine ya hana shugaban kasar samun nutsuwa (25/04/2019). RFI Hausa

Shugaban Algeria Abdulaziz Bouteflika ya yi murabus cikin rashin lafiya (03/04/2019).
Shugaban Algeria Abdulaziz Bouteflika ya yi murabus cikin rashin lafiya (03/04/2019). RFI Hausa

Shugaban Liberia George Weah na fuskantar kalubala saboda matsalar tattalin arziki (27/09/2018).
Shugaban Liberia George Weah na fuskantar kalubala saboda matsalar tattalin arziki (27/09/2018). RFI Hausa

Al'ummar Sudan ta yi nasarar hambarar da mulkin Omar al-Bashir ( 11/04/2019 ).
Al'ummar Sudan ta yi nasarar hambarar da mulkin Omar al-Bashir ( 11/04/2019 ). RFI Hausa

Shugaban Ugand Yoweri Musevini na keta 'yancin demokradiya (23/08/2018).
Shugaban Ugand Yoweri Musevini na keta 'yancin demokradiya (23/08/2018). RFI Hausa

An gudanar da ranar yaki da ta'ammuli da muggan kwayoyi a duniya (26/06/2019).
An gudanar da ranar yaki da ta'ammuli da muggan kwayoyi a duniya (26/06/2019). RFI Hausa

Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana barkewar cutar Ebola a Jamhuriyar Congo ( 18/07/2019)
Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana barkewar cutar Ebola a Jamhuriyar Congo ( 18/07/2019) RFI Hausa

Shugaban Turkiya Recep Tayyip Erdogan da takwaransa na Amurka Donald Trump na barazanar maido da mayakan ISIS sakamakon rikicin arewacin Syria ( 17/10/2019).
Shugaban Turkiya Recep Tayyip Erdogan da takwaransa na Amurka Donald Trump na barazanar maido da mayakan ISIS sakamakon rikicin arewacin Syria ( 17/10/2019). RFI Hausa

Gwamnatin Kano ta rage karfin Sarki Muhammadu Sanusi, inda ta kirkiro sabbin masarautu hudu a jihar ( 08/05/2019).
Gwamnatin Kano ta rage karfin Sarki Muhammadu Sanusi, inda ta kirkiro sabbin masarautu hudu a jihar ( 08/05/2019). RFI Hausa

Firaministar Birtaniya Theresa May na nuna turjiya duk da matsin lambar da take sha kan Brexit (28/03/2019).
Firaministar Birtaniya Theresa May na nuna turjiya duk da matsin lambar da take sha kan Brexit (28/03/2019). RFI Hausa

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce, ba za a sanya wa Saudiya takunkumi ba kan kisan dan jaridar kasar Jamal Khashoggi (22/11/2018).
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce, ba za a sanya wa Saudiya takunkumi ba kan kisan dan jaridar kasar Jamal Khashoggi (22/11/2018). RFI Hausa

An bukaci Majalisar Dinkin Duniya ta tsoma baki kan rikicin manoma da makiyaya a Mali (02/01/2018).
An bukaci Majalisar Dinkin Duniya ta tsoma baki kan rikicin manoma da makiyaya a Mali (02/01/2018). RFI Hausa

Shugaban Faransa Emmanuel Macron na fuskantar kalubale daga bangaren masu zanga-zangar adawa da gwamnatinsa (06/12/2018).
Shugaban Faransa Emmanuel Macron na fuskantar kalubale daga bangaren masu zanga-zangar adawa da gwamnatinsa (06/12/2018). RFI Hausa

An gudanar da jana'izar tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan a birnin Accra (13/09/2018).
An gudanar da jana'izar tsohon Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan a birnin Accra (13/09/2018). RFI Hausa

An saki mawakin Uganda da ya shiga siyasa Bobi Wine bayan shafe makwanni biyu a tsare (29/08/2018).
An saki mawakin Uganda da ya shiga siyasa Bobi Wine bayan shafe makwanni biyu a tsare (29/08/2018). RFI Hausa

An dage Zaben Jamhuriyar Demokradiyar Congo
An dage Zaben Jamhuriyar Demokradiyar Congo RFI Hausa

An sake zabar Boubacar Keita a wa'adin mulkin kasar Mali na biyu tsawon shekaru 5 (17/08/2018).
An sake zabar Boubacar Keita a wa'adin mulkin kasar Mali na biyu tsawon shekaru 5 (17/08/2018). RFI Hausa

Kasar China na zawarcin nahiyar Afrika (04/09/2018).
Kasar China na zawarcin nahiyar Afrika (04/09/2018). RFI Hausa

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.