Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Makomar hakar makamashin Uranium a Jamhuriyar Nijar

Sauti 10:47
Filin hakar makashin Uranium a Tamgak da ke Arlit, a Jamhuriyar Nijar.
Filin hakar makashin Uranium a Tamgak da ke Arlit, a Jamhuriyar Nijar. REUTERS/Joe Penney/File Photo

Shirin 'Kasuwa a Kai Miki Dole' na wannan makon, da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya gabatar, ya dora ne kan batun makomar aikin hakar makamashin Uranium a Jamhuriyar Nijar, wanda ke fuskantar barazanar samun koma baya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.