Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Tsarin hada-hadar kudade na bankin CBN a Najeriya

Sauti 09:58
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da shugaban babban bankin kasar, Goodwin Emefiele
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari tare da shugaban babban bankin kasar, Goodwin Emefiele Daily Trsut

Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya yi nazari ne kan sabon tsarin hada-hadar kudade ta hanyar amfani da hanyoyin sadarwar zamani da babban bankin Najeriya, CBN ya bullo da shi. 'Yan Najeriya na cece-kuce kan tsarin na karbar kudin haraji kan duk Naira dubu 500 da za a yi ajiyar su a asusun bankuna ko kuma fitar da su daga asusun.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.