Isa ga babban shafi

Tawagar kwallon kafar Algeria ta haye matakin kusa da na karshe, bayan da ta doke Ivory Cost daga bugun daga kai sai mai tsaron gida.

Talla

A ci gaba da wasannin neman cin kofin nahiyuar Afirka da yanzu haka ke gudana a kasar Masar, tawagar 'yan wasan Algeria sun doke takwarorinsu na Ivory Cost, a bugun daga kai sai mai tsaron raga, bayan da aka tashi a wasu kowa na cin daya.

Matakin da ya baiwa Algeria damar hayewa wasan kusa da na karshe, inda zata kara da tawagar Super Eagles ta Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.