Isa ga babban shafi
Faransa

Bukukuwan fina-finai na Cannes a garin Cannes kusa da Paris

Wurin da za a gudanar da shagulgullan Cannes
Wurin da za a gudanar da shagulgullan Cannes sf

Yau ake soma bikin baje koli na fina- finai na Cannes da ake gudanar duk shekara a kasar Faransa.Wanan karo shi ne na 64 wanda zai gudana daga ranar 11 zuwa ta 22 ga wanan wata na Mayu.Za a bude bikin da wata wasa ta dare daya kunshe da soyayya mai suna tsakiyar dare a birnin Paris. Kuma daga bisani a gabatar da sauran fina finai wadanda za a baiwa kyautuka. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.