Isa ga babban shafi
Australia

Wani Yaro ya tsallake rijiya da baya daga harin Maciji

Wani Maciji kwance a ciyawa ya kanannade jikinsa
Wani Maciji kwance a ciyawa ya kanannade jikinsa Daily mail

Wani Yaro a kasar Australia mai shekaru biyu, ya tsallake rijiya da baya, yayin da wani maciji mesa ya cije shi sau hudu, tare kanannade shi. Mahaifiyar yaron ta shaidawa kamfanin Dillancin labaran Faransa cewar, yaron na wasa da kwallo ne, sai kwallon ya fada bayan gidansu, garin daukowa sai ya yi karo da macijin, wanda ya nemi hallaka shi. 

Talla

A cewarta, ihun yaron ne ta ji, ya sa ta rugawa domin ganin abinda ke faruwa, anan take ne ta yi kururuwa, makwabta suka kawo dauki, aka ceci yaron.

Yanzu haka an sallami yaron daga asibiti, kuma yana murmurewa a gida. Bayan kwashe sa’oi 24 a asibiti,
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.