Isa ga babban shafi
Faransa

Hollande zai kai ziyara Algeria domin dinke barakar da ke tsakaninsu

Shugaban kasar Faransa, François Hollande
Shugaban kasar Faransa, François Hollande REUTERS/Sebastien Pirlet

Shugaban kasar Faransa Francois Hollande zai nufi zuwa kasar Algeria domin dinke barakar da ke tsakanin kasashen biyu tare da neman goyon bayan mahukuntan kasar su amince da daukar matakn soji a kasar Mali. Ana sa ran shugaba Hollande zai gana da shugaban Algeria Abdelaziz Bouteflika a dai dai lokacin da kasar ke yin bukin cika shekaru 50 da samun ‘yancin kai daga turawan Faransa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.