Isa ga babban shafi
Canada-Syria

Wani Dan sama-Jannati ya nemi a kawo karshen rikicin Syria

Wasu mutanen Syria sun taru a kusa da wata Mota da Wani Bom ya tashi
Wasu mutanen Syria sun taru a kusa da wata Mota da Wani Bom ya tashi Reuters

Wani dan sama-jannatin a kasar Canada, Chris Hadfield, ya nemi a kawo karshen rikicin kasar Syria wanda ke rangadi a sararin samaniya bayan bayar da misalai da hotunan rikicin Syria, da ya dauka daga sararin samaniya, inda yace lamarin ya shafi kowa.

Talla

Yace sa’ar da ya ke da ita, ta ganin sassan duniya daban-daban, za ta taimaka wa sauran mutane su san cewa kowa na da ruwa da tsaki, game da rikicin kasar Syria.

Ya ce daga duniyar wata ana hango kasar Syria, tamkar ba abin da ke faruwa, bayan shafe watanni 21 ana gwabza yaki tsakanin Gwamnati da ‘Yan tawaye.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.