Isa ga babban shafi
Muhallinka Rayuwarka

Taron sauyin yanayi a Paris

Sauti 20:37
An yi zanga-zangar tabbatar da mataki akan matsalar Sauyin yanayi a wasu manyan biranen duniya kafin soma taron Paris a ranar Litinin
An yi zanga-zangar tabbatar da mataki akan matsalar Sauyin yanayi a wasu manyan biranen duniya kafin soma taron Paris a ranar Litinin REUTERS

Shirin Noma Yanke Talauci ya yi nazari game da taron tattauna matsalar Sauyin Yanayi a Paris, inda shugabannin kasashen duniya 150 zasu halarta.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.