Isa ga babban shafi
Faransa -Falesdinu

Wasikar yan Majalisun Faransa kan Falesdinu zuwa Shugaba Hollande

Yankin Falesdinu
Yankin Falesdinu AHMAD GHARABLI / AFP

A Faransa yan Majalisar wakilai da Majalisar Dattijai 154 sun shigar da wata wasika zuwa ga Shugaban kasar Francois Hollande na ganin an samu kasar Falesdinu mai cin gashin kanta.

Talla

A daya wajen Shugabanin Falasdinawa sun bukaci kauracewa kotun sojin Isra’ila bayan hukumomin kasar sun sake kama wani Bafalasdine da aka saki a musayar firsinonin da akayi a shekarar 2011.

Qadura Fares, shugaban firsinoni Falasdinawa ya bukaci yan uwan wadanda aka tsare da kuma kungiyar Falasdinu da ta daina halartar zaman kotunan da kuma biyan tara, wanda ya kai Dala miliyan 6 a shekarar da ta gabata.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.