Isa ga babban shafi

Zaben Faransa na 2017

Manyan yan takara François Fillon da Benoît Hamon da Marine Le Pen da Emmanuel Macron da Jean-Luc Mélenchon.
Chanzawa ranar: 17/04/2017 - 16:23

A ranar Lahadi 23 ga Afrilun 2017 za a gudanar da zagayen farko na zaben Faransa, tsakanin Yan takara 11. Idan babu dan takara guda da ya samu rinjaye yan takara biyu da ke da yawan kuri u za su je zagaye na biyu a ranar 7 ga watan Mayu. Wannan shafin na kunshe ne da labarai game da yakin neman zabe da sharhi da kuma tarihin :yan takarar 11.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.