Isa ga babban shafi
Amurka

Trump ya cika watanni 3 a mulki

Donald Trump shine shugaban Amurka na 45
Donald Trump shine shugaban Amurka na 45 REUTERS/Jonathan Ernst

A kwana a tashi yau watanni uku kenan cur da aka rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasar Amurka na 45.

Talla

A cikin wadannan watanni dai abubuwa da dama ne suka faru a fadar shugaban da suka hada tunka da warware wajen nada muhimman mukamai kafin daga bisani ya tube ko kuma majalisa ta ki amincewa da su, yayin da shugaban ya nuna alamun cewa yana sha’awar yin aiki da wasu kasashe na duniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.