Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Fafaroma ya gargadi bangarorin da suka yi nasara a zaben Turai

Fafaroma Francis
Fafaroma Francis REUTERS/Yara Nardi

Fafaroma Francis yayi gargadi ga bangaren da suka yi nasara a zaben wakilan majalisar Turai da su kiyaye da dukkan abubuwan da za su kaiga nuna kyama ko wariya a kasashen Turai.Fafaroma na Magana ne a sakonsa ga bangarorin da suka yi nasarar zaben wanda ke zuwa a daidai ranar kuda bakin haure da ‘yan gudun hijira.Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Abdulhakeem Garba Funtua masanin siyasar Turai ko sakamakon zabukan da aka bayar ya basu mamaki.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.