Isa ga babban shafi
Rasha

'Yan wasan gora 42 sun mutu a hadarin jirgin sama a Rasha

inda jirgin saman ya rikito bayan yunkurin tashi daga filin saukar jirgin sama
inda jirgin saman ya rikito bayan yunkurin tashi daga filin saukar jirgin sama REUTERS/Stringer

Wasu ‘Yan wasan kwallon gorar kankara a kasar Rasha su 44 sun mutu bayan rikitowar jirgin sama dake dauke da su lokacin da yake yunkurin tashi, a filin saukar jirgi na Yaroslavl dake arewa maso gabacin birnin Moscow.Rehotanni daga kasar Rasha na cewa mutane 45 ne a cikin jirgin amma mutum 1 daga cikinsu ne ya samu tsira da rayuwarsa inda 44 suka mutu mutus. An dai bayyana cewa jirgin zai tashi ne zuwa kasar Belarus da ‘yan wasan gorar ta kankara domin buga wasarsu ta kakar wasar bana 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.