Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Ina so a tuna da ni a matsayin abokin kowa da kowa- Messi

Lionel Messi
Lionel Messi REUTERS/Toru Hanai

Dan wasan Barcelona, Lionel Messi ya bayyana cewa, yana so idan an tashi tunawa da shi a nan gaba, a tuna dashi a matsayin abokin kowa da kowa, ba a matsayin zakaran duniya ba a fagen wasan kwallon kafa ba. Messi dan shekaru 25, sau uku ya na lashe kyautar zakaran duniya a fagen wasan kwallon kafa, ana kuma sa ran zai sake lashe kyautar a wannan shekara ma.  

Talla

A watan gobe ne dai ake sa ran matar Messi za ta haihu inda gwajin da aka yi a asibiti ya yi hasashen cewa namiji za ta Haifa, kuma ya yi alkawarin zai sa ma yarob suna Thiago ne.

A yanzu haka ya na da kwallaye goma a duk wasannin da ake gudanarwa a duniya, da suk hada da La Liga, Champions League da sauransu.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.