Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

An rufe wani sashin ‘yan kallon a filin wasan Inter Milan

Yadda hukumar kwallon kafar duniya FIFA ta ke yaki da nuna wariyar launin fata
Yadda hukumar kwallon kafar duniya FIFA ta ke yaki da nuna wariyar launin fata Reuters

Hukumar kwallon kafar kasar Italiya ta bayyana rufe wani sashin ‘yan kallo dake filin wasan kungiyar Inter Milan bayan an samu magoya bayan kungiyar da nuna alamun wariyar launin fata a wasan da Inter ta buga da Juventus a ranar Asabar.

Talla

Wannan sashin fili wanda ake kira “Curva” wato inda magoya bayan Inter suka fi zama zai kasance a rufe a wasan da kungiyar za ta yi da kungiyar Fiorentina.

A cikin ‘yan wasan Juventus dai akwai bakaken fata biyu, wato dad an kasar Ghanan nan Kwadwo Asamoah da kuma Dan kasar Faransan nan Paul
Pogba.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.