Isa ga babban shafi
Wasanni

Yan takarar neman kujerar shugabancin Fifa

Sauti 10:20
Kujerar FIFA
Kujerar FIFA

Hukumar dake da nauyi shirya zabe dama tattance yan takarar neman kujerar Shugabancin Fifa sun fitar da sunayen mutane bakoy .Hakan dai na zuwa ne bayan wani zaman tattance mutanen da suka dace su tsaya takara.Abdoulaye Issa ya duba mana  halin da ake ciki a shirin Duniyar wasanni.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.