Isa ga babban shafi
Wasanni

Ana zargin Minista Dalung da kawo cikas ga harkar wasanni a Najeriya

Solomon Dalung ministan wasanni da yada al'adu na Najeriya
Solomon Dalung ministan wasanni da yada al'adu na Najeriya RFI Hausa/Bashir

'Yan Najeria da dama ne ke zargin cewa tun lokacin zuwan Solomon Dalung a ma'aikatar wasanni ne kasar ke ci gaba da fuskantar koma-baya a fagen wasanni a ciki da wajen kasar.To sai dai a cikin wannan shiri da Abdulaye Issa ya gabata, minista Dalung ya musanta wannan zargi, inda ya bayar da wasu misalai dangane da wasu nasarori da ya ce a lokacinsa ne kawai Najeria ta same su a fagen wasanni.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.