Isa ga babban shafi
Wasanni

Gasar cin kofin Tofa a Kanon Najeriya

Sauti 09:45
Kwallon tamola
Kwallon tamola google.com

An gudanar da gasar da ake kira ''Tofa Premier Cup'' daya daga cikin muhimman wasannin kwallon kafa da suka fi daukar hankulan jama'ar Kano a Najeriya.Muhammad Sani Abubakar ya mayar da hankali kan wannan gasa a cikin wannan shiri.  

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.