Isa ga babban shafi
Wasanni

Bauchi: An kammala wasannin motsa jiki tsakanin ma'aikatu da hukumomin gwamnati

Sauti 10:22
Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar.
Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar. guardian.ng

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon, ya yada zango ne a jihar Bauchi don waiwaye kan yadda wasannin motsa jikin da aka shirya a tsakanin ma'aikatu da hukumomin gwamnati ya gudana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.