Isa ga babban shafi
Wasanni

Kasashen duniya sun shirya wa gasar cin kofin duniya

Sauti 09:59
Kasashen duniya na ci gaba da fitar da jerin 'yan wasan da za su wakilce su a gasar cin kofin duniya a Rasha
Kasashen duniya na ci gaba da fitar da jerin 'yan wasan da za su wakilce su a gasar cin kofin duniya a Rasha FIFA.com

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahaman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan shirye-shiryen kasashen duniya game da gasar cin kofin duniya da Rasha za ta karbi bakwanci nan da kwanaki kalilan masu zuwa. Najeriya na daga cikin kasashen da tuni suka sanar da 'yan wasan da za su wakilce su a gasar. Shirin ya kuma tattauna kan irin rawar da mai tsaren ragar Italiya da kungiyar Juventus, Gianlugi Buffon ya taka a fagen tamaula a duniya bayan ya sanar da rataye takalmansa a makon jiya a Juventus.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.