Isa ga babban shafi
Wasanni

Zinedine Zidane ya ajiye aikin mai horar da kungiyar Real Madrid a Spain

Sauti 10:46
Zinedine Zidane, tsohon mai horar da kungiyar Real Madrid a kasar Spain
Zinedine Zidane, tsohon mai horar da kungiyar Real Madrid a kasar Spain REUTERS/Gonzalo Fuentes

Kwanuki biyar da lashe kofin zakarun Turai, Zinedine Zidane ya sanar  da ajiye mukamin mai horar da kungiyar Real Madrid.Sanarwar da yanzu haka da dama suka soma nuna rashin gamsuwar su.Zidane bafaranshe mai shekaru 45, bai bayyana ko zai ci gaba da aikin horar da kungiyoyin kwallon kafa nan gaba ba.A cikin shirin Duniyar Wasanni Abdoulaye Issa ya dubo halind ake ciki  bayan ficewar sa da kungiyar Real Madrid.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.