Isa ga babban shafi
Wasanni

Hukumar Fifa ta shirya kyaututuka zuwa kungiyoyin kwallon kafa a gasar cin kofin Duniya na Rasha

Sauti 10:29
Kofin Duniya
Kofin Duniya FIFA.com

A cikin shirin Duniyar Wasanni,Abdoulaye Issa ya duba shirin da hukumar kwallon kafa ta Duniya Fifa ta yi zuwa ga kungiyoyin kwallon kafa da suka samu tikitin zuwa gasar cin kofin Duniya na Rasha shekarar 2018.A wannan karo hukumar Fifa kawo sauyi a shirin  tareda samun karin kusan kashi 12 cikin dari na kudin da aka saba warewa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.