Isa ga babban shafi
Wasanni

Kanana na bai wa manya mamaki a gasar cin kofin duniya da ke gudana a Rasha

Sauti
Wani bangare na wuraren da aka kawata a Rasha, domin gasar cin kofin duniya.
Wani bangare na wuraren da aka kawata a Rasha, domin gasar cin kofin duniya. Reuters

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako, yayi nazari ne akan yadda wasannin gasar cin kofin duniya ta bana da ke gudana a Rasha ke tafiya. Masana da masoya kallon wasannin sun yi tsokaci kan kamun ludayin wasu kasashe, da kuma kalubalen da wasu ke fuskanta.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.