Isa ga babban shafi
Wasanni

Senegal na kokarin tsallakawa zuwa zagaye na gaba a gasar cin kofin kwallon kafar duniya na Rasha

Sauti 10:27
Magoya bayan kungiyar kwallon kafar Senegal a Rasha
Magoya bayan kungiyar kwallon kafar Senegal a Rasha REUTERS/Christian Hartmann

A cikin shirin Duniyar wasanni ,Abdoulaye Issa ya mayar da hankali zuwa ci gaban da aka samu ,musaman  ta yada kungiyar kwallon kafar Senegal ta samu nasara a Rasha bayan da ta doke Foland da ci 2 da 1.A yau juma'a Najeriya za ta fafatawa Island a Volvograd,inda aka bayyana cewa sama da magoya bayan Najeriya 20.000 ne suka samu isa birnin na Volvograd.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.