Isa ga babban shafi
Wasanni

Sirrin nasarar Najeriya a gasar cin kofin duniya a Rasha

Sauti
Ahmed Musa ya taimaka wa Najeriya samun kwarin gwiwa a gasar cin kofin duniya a Rasha
Ahmed Musa ya taimaka wa Najeriya samun kwarin gwiwa a gasar cin kofin duniya a Rasha REUTERS/Jorge Silva

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmed Abba ya tattauna ne kan wasu muhimman batutuwa a gasar cin kofin duniya da ake ci gaba da gudanarwa a Rasha, in da ya yi fashin baki kan sirrin nasarar  Najeriya akan Iceland da kuma irin gagarumin kalubalen da ke gaban Argentina wadda ke cikin tsaka mai wuya bayan ta gaza samun nasara a wasanninta guda biyu. Har ila yau, shirin ya yi dubi kan rawar da  fasahar na'urar bidiyon taimaka wa alkalin wasa ke takawa a gasar ta bana.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.