Isa ga babban shafi
Wasanni

Magoya bayan kungiyoyin Afrika sun nuna damuwa bayan ficewar Senegal daga gasar cin kofin Duniya

Sauti 10:38
Magoya bayan kungiyar kwallon kafar Senegal a Rasha
Magoya bayan kungiyar kwallon kafar Senegal a Rasha AFP/Emmanuel Dunand

A jiya alhamis ne kungiyar kwallon kafar Colombia ta lalasa Senegal da ci daya da nema,kasar Senegal ta yi bankwana da gasar  dake ci gaba da gudana a Rasha.Kungiyoyi 16 za su fafata a tsakanin su a mataki na gaba kamar haka:Faransa za ta karawa da Argentina ranar asabarUruguay -FotugalSpain-RashaCrotia-DanemarkBrazil- MexicoBelgium- JapanSweden- SwizilandColombia- IngilaA cikin hirin Duniyar wasanni,Abdoulaye  Issa ya duba mana yanayin da aka shiga yan loukuta da kamala wasar Senegal da Colombia.  

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.