Isa ga babban shafi
Wasanni

Saudiya,sabuwar Duniyar kwallon kafa

Sauti 10:11
Sabuwar siyasar kwallon kafa a kasashen Larabawa
Sabuwar siyasar kwallon kafa a kasashen Larabawa REUTERS/Ibraheem al Omari

A cikin shirin Duniyar wasanni,Abdurrahman Gambo Ahmad ya leka Saudiya don tattaunawa game da sauye-sauyen da aka samu a fannin  kwallon kafa inda yanzu haka aka baiwa  mata damar shiga filayen wasanni. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.