Isa ga babban shafi
Wasanni

Najeriya ta samu gurbi a Gasar Cin Kofin Afrika a Kamaru

Sauti 10:13
Tawagar Kwallon Kafar Najeriya ta Super Eagles
Tawagar Kwallon Kafar Najeriya ta Super Eagles Reuters/Peter Cziborra

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan nasarar da kasashen Najeriya da Morocco da Mali da Uganda suka samu ta samun gurbi a Gasar Cin Kofin Afrika da kasar Kamaru za ta karbi bakwanci a shekarar 2019.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.