Isa ga babban shafi
Wasanni

Martanin 'Yan Kamaru dangane da kwacewa kasar damar karbar bakuncin gasar AFCON

Sauti 10:05
Tambarin hukumar kula da kwallon kafa ta Nahiyar Afrika CAF.
Tambarin hukumar kula da kwallon kafa ta Nahiyar Afrika CAF. Courtesy of CAF

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokacin, ya tattauna ne da masu ruwa da tsaki akan harkar wasanni dangane da matakin hukumar kula da kwallon kafa ta nahiyar Afrika CAF na kwace damar da ta baiwa kasar Kamaru ta karbar bakuncin gasar cin kofin Afrika da aka shirya za ta gudana a shekarar 2019.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.