Isa ga babban shafi
Wasanni

Pillars ta lashe kofin kalubalen Najeriya na farko cikin shekaru 66

Sauti 09:53
Wasu daga cikin 'yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da ke gasar Premier ta Najeriya.
Wasu daga cikin 'yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars da ke gasar Premier ta Najeriya. Yahoo News

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan lokacin ya maida hankali ne kan nasarar da kungiyar Kano Pillars daga birnin Kano a Tarayyar Najeriya ta samu, bayan da ta doke Niger Tornadoes a wasan karshe na cin kofin kalubale na Najeriya mai taken AITEO CUP da ya gudana a filin wasa na Ahamadu Bello dake jihar Kaduna, a Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.