Isa ga babban shafi
Wasanni

Shirye-shiryen soma gasar Premier Najeriya 2019/2020

Sauti 10:00
Wasudaga cikin 'yan wasan kungiyar kwallon kafa ta garin Bauchi, Wikki Tourist.
Wasudaga cikin 'yan wasan kungiyar kwallon kafa ta garin Bauchi, Wikki Tourist. Goal.com

Shirin Duniyar Wasanni da Micheal Kuduson ya gabatar, yayi nazari kan shirye-shiryen gasar Premier ta Najeriya, inda ya leka jihar Bauchi, don jin wainar da ake toyawa a kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourist.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.