Isa ga babban shafi
Wasanni

Nazari kan yadda Najeriya ta yi watsi da tsarin zakulo 'yan wasa

Sauti 10:26
Wasu daga cikin 'yan wasan Najeriya
Wasu daga cikin 'yan wasan Najeriya GUSTAVO ANDRADE / AFP

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Ahmad Alhassan ya tattauna ne yadda Najeriya ta yi watsi da tsarin zakulo matasan 'yan wasa daga sassan kasar domin wakiltar ta a gasa daban daban na Afrika da duniya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.