Isa ga babban shafi
Kamaru

Mutane 7 ne suka rasa rayukansu a harin Kolofata da ke Kamaru

Taron jama'a a Kolafata na kasar Kamaru bayan da 'yan Boko Haram suka kai hari a 2015
Taron jama'a a Kolafata na kasar Kamaru bayan da 'yan Boko Haram suka kai hari a 2015 AFP PHOTO / STRINGER

Majiyoyin tsaron kasar Kamaru sun tabbatar da mutuwar akalla mutane 20 sakamakon wasu hare-hare guda biyu da aka kai da bama-bamai a yankin Kolofata na arewacin kasar.

Talla

Kolofata da ke gaf da kan iyakar kasar da Najeriya, a can ne dubban ‘yan gudun hijirar yakin Boko Haram ke fakewa.

Wannan dai shi ne hari na farko da aka kai a garin cikin wannan wata na azumi, duk da cewa an saba kai hare-hare a yankin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.