Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Asalin zaurance a harshen Hausa

Sauti 09:31
Hausawa na da salon magana iri-iri
Hausawa na da salon magana iri-iri © RFI/Sayouba Traoré

Zaurance wani salo ne na kwarewar harshe, wanda wasu daga cikin al'ummar Hausawa ke amfani da shi a matsayin sadarwa ta sirri a tsakanin su. Shirin wannan makon tare da Mahaman Salissou Hamisu ya mayar da hankali a kan asalin zaurance a harshen Hausa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.