Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Yadda aka gano gawar Babban Sojan Najeriya Janar Idris Alkali

Sauti 20:40
Wasu sojan Najeriya na sauraron wani bawan Allah
Wasu sojan Najeriya na sauraron wani bawan Allah rfi

Cikin wannan shiri na mu zagaya duniya da Garba Aliyu Zaria ke gabatarwa za'a  jin halin da ake ciki game da kisan dan jaridan Saudiya a kasar Turkiya, akwai kuma bayani game da gano gawan sojan Najeriya Janar Idris Alkali da wasu labarai da dama.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.