Isa ga babban shafi
Wasanni

Didier Drogba yayi ritaya daga Kwallon kafa

Sauti 10:15
Didier Drogba tsohon dan wasan kwallon kafar Cote D'Ivoire
Didier Drogba tsohon dan wasan kwallon kafar Cote D'Ivoire Photo: RFI

Didier Drogba dan kasar Cote D’Ivoire dake taka leda a baya a kulob na Phoenix dake kasar Amurka ya sanar da yi ritaya daga kwallon kafa.Didier Drogba da ya taba taka leda a Chelsea na kasar Ingila, dan wasan mai shekaru 40 ya jeffa kwallaye 164 a wasanni 381 da ya bugawa Chelsea, yayinda ya lashe kofin firimiyar ingila Ingila sau hudu da kofin FA hudu da kuma kofin gasar zakarun Turai a shekarar 2012.A cikin Shirin duniyar Wasanni za mu duba irin rawar da ya taka a harakokin wasannin kwallon kafa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.