Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Ganawar Donald Trump da Kim Jong Un a Vietnam

Sauti 19:59
Kim Jong Un na Koriya ta Arewa da Shugaba Donald Trump a Vietnam
Kim Jong Un na Koriya ta Arewa da Shugaba Donald Trump a Vietnam REUTERS/Leah Millis TPX IMAGES OF THE DAY

Shugaba Donald Trump na Amurka yace baya sauri wajen kulla yarjejeniya kwance damarar nukiliya da kasar Korea ta Arewa, yayin da suka cigaba da gudanar da taron su da shugaba Kim Jong Un a Hanoi dake Vietnam.Shugabannin biyu wadanda a baya suka yi ta sukar juna, sun gudanar da taron su na biyu a cikin watanni 8.Shugaban yace yana fatar ganawar ta bude kofar fahimtar juna da samun nasara. Garba Aliyu Zaria ya duba wasu daga cikin manyan labaren mako.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.