Isa ga babban shafi

Za a soma raba sabon nau'in rigakafin Ebola a Congo

Talla

Hukumomin lafiya a Jamhuriyar Congo, sun bayyana shirin soma amfani da wani sabon nau’in maganin rigakafin cutar Ebola, wanda kamfannin sarrafa magunguna na J&J ya samar. Kawo yanzu dai, tawagar jami’an lafiyar dake sa ido kan yakar annobar ta Ebola a Jamhuriyar Congon, basu bayyana lokacin da za’a soma baiwa jama’a sabon maganin rigakafin ba, wanda ke zama kari, kan maganin rigakafin Ebola na farko da kamfanin Merck ya samar, wanda zuwa yanzu aka baiwa sama da mutane dubu 225.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.