publicite publicite
 

/ languages

Choisir langue
 
 
Annonce Goooogle
Annonce Goooogle

SANARWA

Harshen Afrika na farko a kan babban rediyon duniya
Rfi rediyo na farko a kasashen Afrika renon Faransa, ya kara fadada shirye shiryensa ga masu saurare, tare da bunkasa manufofinsa a nahiyar.
Daga ranar litanin 21 ga watan Mayu shekara ta 2007 kai tsaye daga dakin shirya labarunsa da ked a cibiya a Muryar Nijeriya Lagos, Rfi zai watsa shirye shiryensa a cikin harshen Hausa na tsawon awa biyu 2 a kowace rana.

A kowace safiya akwai shirye-shirye guda biyu:

Daga karfe 6 TU zuwa 6 30 TU, wato Karfe 7 zuwa 7 30 agogon Nijeriya, Nijar, Kamaru da Cadi.
Da kuma karfe 7 TU zuwa 7 30 TU, wato karfe 8 zuwa 8 30 agogon Nijeriya, Nijar, Kamaru da Cadi.
Tare da shirin awa daya kulun da yamma, da misalin karfe 4 zuwa 5 TU wato karfe 5 zuwa 6 agogon Nijeriya, Nijar Kamaru da Cadi.

Nahiyar Afrika dai, na kumshe da kimanin al'umma Milyan 80 da ke magana a cikin harshen Hausa, wadanda Rfi ke da burin gabatar masu da shirye-shiryensa, tare da nuna kwarewarsa wajen bada labaran da su ka shafi duniya da kuma nahiyar Afrika.


A Nijar za a iya kama mu ne kan mita 96.2 zangon FM a biranen: Niamey - Maradi - Zinder - Tahoua.

A sauran sassan duniya kuma za a iya kama mu a kan mita 19 da 41 gajeren zango.


Masu sauraro:
Lambar tuntuba +234 706 354 1391
Sako ta yanar gizo - hausa.rficontact@gmail.com
Shafin yanar gizo - www.rfi.fr/langues/statiques/rfi_hausa.asp

Tambayoyi:
Lambar +234 1 740 1456 Sako ta yanar gizo - hausa.rfi@gmail.com

Press Contact:
Atâyi Ezéchiel Opaluwah +2348032494999

 
96.2 FM
Niamey, Maradi, Zinder, Tahoua
Labarunmu 6h00 TU

 

 

Gajeren zango
31m 9805 kHz
25m 11995 kHz
49m, 6170 Khz
Labarunmu 7h00 TU

 

 

Gajeren zango
25m 11830 kHz
19m 15315 kHz
31m, 9805 Khz
Labarunmu 16h00 TU

 

 

Gajeren zango
19m 15315 kHz
25m, 11700 Khz
Podcast