Malawi

Shugaban kasa na aure

Le président du Malawi, Bingu  wa Mutharika.
Le président du Malawi, Bingu wa Mutharika. AFP/Cris Bouroncle

A ranar Asabar din nan ne Shugaban kasar Malawi Bingu wa Mutharika ke aure wata mata Asabar dinnan. A ranar Asabar din nan ne Shugaban kasar Malawi Bingu wa Mutharika ke aure wata mata Asabar dinnan.Shugabannin kasashen Africa da dama dai sunata haramar tafiya kasar domin bukin auren. Daga cikin wadanda ake shagalin agabansu akwai Shugaban kasar Zimbabwe Robert Mugabe, tareda Prime Ministansa Morgan Tsvangirai.Shugabannin kasashen Mozambique, Rwanda da Swaziland sun bayyana cewa zasu tura Prime Ministocinsu ne domin su wakilcesu.Shugaban kasar ta Malawi mai shekaru 76 zai auri wata tsohuwar Minista ce Callista Chimombo mai shekaru 50.Shugaban kasar Malawi, shine shugaban kungiyar Tarayyar Africa na yanzu.