Kenya

Kenya-yanayi

La région du lac Turkana est la plus touchée par les inondations.
La région du lac Turkana est la plus touchée par les inondations. RFI

Kenya- sunyi hasarar dimbin furanni. Sakamakon dakatar da zirga zirgan jiragen sama akasashen Turai, manoman furanni dake samarwa kasar Kenya kudaden shiya sun tafka hasarar gaske. 

Talla

Manoman dake yankin garin Naivasha, saida ta kai suka ta binne dimbin furanni da suka tara zaa tafi dasu kasashen Turai. Akalla tushen furanni 300,000 ne aka awatsar abirnin Nairobi, saboda an kasda aikawa dasu kasashen Turai.

Ana saran yanayin sararin samaniya ya inganta Alhamis dinnan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.